Mata adon gari , in Baku babu gari , kowa ya sani su mata an sansu da kwalliya da kwalisa, duk haka wannan kafa naku mai farinjini ta kawo muku wayannan sabbin satayel da kara maku kyau da Kyan gani. Kamar haka;

1 Na farko 


2 Na biyu 


3. Na uku 


4. Na hudu 


5. Na biyar 


6. Na shida 


7. Na  bakwai 


8. Na takwas 


9. Na tara 


10. Na goma

Dafatan wayannan sun kyatar daku, Amma wanne yafi kayatar daku? Zaku iya bamu amsa a kasa .